Adam A Zango Ya Saba Auren Yaransa Mata, Ni Ba irinsu Bace Cewar Ummi Rahab

A Wata Doguwar Hira Da Daily Trust Tayi Da Jaruma ummi Rahab Tayi Mata Tambayoyi Masu Yawa Yadda Ta Bayar Da Amsa Dai – dai Da Tambayar.

Kamar Yadda Kuka Sani A Kwanakin Baya Wata ‘yar Hatsaniya Ko Kuma Muce Rigima Yadda Har Takai Gidan Jaridar BBC Hausa Sunyi Hira Da Jarumin Yadda Ya Bayyana Musu Abunda Ke Tsakaninsu Da Jarumar Da Kuma Silar Rabuwar Kansu.

Baya Da Kura Ta Dan Lafa Sai Gidan Jaridar Daily Trust Tayi Hira Da Jarumar Yadda Ta Bayyana Cewa.

A Lokacin Baya Adam A Zango Ya Zamto Tamkar Mahaifi A Gareta Daga Baya Kuma Sai Ya Chanja Mata Wasu Tsaruka Da Bata Saba Gani Ba Har Takai Ga Ya Fitar Da Ita Daga Cikin Shirin Film Dinsa Mai Dogon Zango Wato FARIN WATA SHA KALLO.

Sannan Acikin Hirar Antambayi Jarumar Akan Shin Akwai Alakar Soyayya A Tsakaninsu? Sai Jarumar Ta Kada Baki Tace Ai Adam a Zango Ya Saba Auren Mata Yaransa To Ni Ba irinsu bace Gaskiya.

An Sake Tanbayar Jarumar Akan Cewa Shin Akwai Alakar Jini A Tsakaninku Ma’ama Ke ‘yar Uwarsa Ce Ta Jini Sai Tace A’a Kawai Sana’ar Film Ce Ta Hadasu Ba Komai Ba, Tunda Kuma Ta Rabasu Zance Ya Kare.

Zaku Kalli Videon Da Akayi Bayani Akan Haka Ga Videon Nan Sai Ku Kalla

A Wani Labarin Kuma Jarumin Kannywood Abdul’amart Mai Kwashewa Ya Siyawa General Bello M bello Sabuwar Mota.

Muna Masa Fatan Alkhairi Allah Yasa Ya Mora Ya Kuma Kiyaye Sharrin Mahassada Ameen.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Bidiyo Da Kuma Martanin Wannan Jarumar Akan Adam a Zango Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button