innalillahi Yanzu Wasu Mutane Guda Biyu Suka Mutu A Kannywood Kalli Kagansu

Kamar Yadda Kuka Sani Dai Ba’ajima Ba Da Jimamin Mutuwar Fitaccen Jarumi A Masana’ntar Ta Kannywood Wato Ahmad Tage Yadda Har Abun Ya Tayarda Hankalin Jarumai Da Dama A Masana’antar.
To A Yau Kuma Sai Muka Tashi Da Wani Labari Marar Dadi Shima Na Mutuwar Duk Da Dai Mutuwa Ta Zamto Tilas Ga Dukkan Mai Rai, Sai Dai Muna Fatan Allah Yayi Mana Kyakkyawan Karshe Ameen.
Baya Ga Jimamin Mutuwar Ahmad Tage Sai Kuma Muka Samu Labarin Mutuwar Wasu Jarumai Guda Biyu
Alhaji Yusuf Barau Da Kuma Mahafiyar Wata Jarumar Kannywood Mai Suna Fatima Garba.
Wadanna Sune Mutane Biyu Da suka Mutu A Masana’antar Kannywood Wanda Ya Fitgita Mutane Da Dama Zaku Kalli Videon Yadda Abun Ya Kasance Anan
Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan bidiyon Da Kuka Kalla Ma Mutuwar Wadannan Jaruman Mungode.