Shugaba Buhari Ya Mayar Da Kamfanin Mai Na NNPC A Matsayin Wanda Zai Iya Ba Da Dama A Zuba Hannun Jari Yajanyo nada zagi Da cecekuce akafar sada zumunta

Shugaba Kasa Muhammadu Buhari, a matsayinsa na Ministan harkokin man fetur ya bayar da umarnin mayar da kamfanin mai na NNPC a matsayin wanda zai iya ba da dama a zuba hannun Jari, wato Petroleum Company Limited.
Wanda hakan yajanyo cecekuce a Najeriya.
Wannan na Tattarenr cikin wata sanarwa da Kakakin Shugaban Kasa Femi Adesina ya sanar cikin wani bayaninsa, cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a Abuja Wanda daya daga Cikin manema labaranmu na Dalatopnews yasamu damar daukomana.
A cewarsa, hakan ya yi dai-dai da bangare na 53 (1) na Dokar Man Fetur ta 2021, wadda ta bukaci Ministan Man Fetur ya mayar da kamfanin wanda za a iya zuba jari cikin watanni 6 bayan sa hannu kan dokar.
Don haka ne Shugaba Buhari ya bukaci shugaban kamfanin, Malam Mele Kyari, ya dauki matakan da suka dace don tabbatar da sauya kamfanin. Kukasnce Dani A. Usman Ahmad Acikin wannan site na Dalatopnews domin samin sababbin shiryeshiryanmu please subscribe the site.