Subahanallahi Yanzu Mansurah isah Ta Fashe Da Kukan Bakin Ciki Akan Wata Mata Da Take Zaluntar Yara

Kamar Yadda Kuka Sani Dai Mansurah Isah Wato Matar Sani Danja Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Ta Masana’antar Kannywood.
Jarumar Ta Wallafa Wani Gajeren Bidiyo A Shafinta Na Instagram Cike Da Bacin Rai Biyo Bayan Samun Labarin Wata Mata Da Tayi Mai Damfarar Mutane Da Kuma Zaluntar Kananan Yara.
Acikin Bidiyon Wanda Wakilinmu Ya Kalla A Tsinake Wanda Zamu Kawo Kuku Ita A Karshen Wannan Bayani Munga Jarumar Tanayin Bayani Cikin Bacin Rai Tana Mai Cewa A Gaskiya Ba’ayi Adalchi Ba.
Domin Asirin Matar Ne Ya Tonu Sai Aka Kamata Da Wannan Laifi Sannan Kuma Sai Aka Samu Wasu Yan Siyasa Suna Cewa A Sake Ta Batayi Komai Ba.
Duk Da Dai Matar Ta Aikata Mummunan Laifi Saboda Tana cin Zarafin Kananan Yara Da Kuma Damfarar Mutane Kudi Da Daga Nan kuma aka Kamata Sai Kuma Maganganu Suka Fara Fitowa Akam Sakin matar Daga Magarkama.
Ga bidiyon Sai Ku Kalla Anan
mansurah_isah – Na Kara ganin wani Dan iska yace a
sake Su, wallah sai nayi posting sunan Ku. Mugaye
kawai. Dan budurwar ku ce, shi zaisa kuna kiranhukuma kuna cewa a sake ta ko ? Kunsan wahalar damuke Sha kafin mu bude shogo? Mun bude kuma an
addabe mu, sun hana mu sakat da Sata da fake alert.We will post ur name if u ask d police to release her
again.More than 100 cases. And the girl is claiming she
dupe only 26 people.
Wanna Shine Bayanin Mansurah Isah Akan Wannan Al’amari Zamu So Mu Karbi Ra’yoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Sanna Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.