Advertisement

Tirkashi Wani Sabon Al’amari Ya Faru Bayan Mutuwar Ahmad Tage innalillahi wa’inna ilaihir Raji’un

Kamar Yadda Kuka Sani A Ranar Litinin Sha Uku Ga Watan Satumba A Shekara Ta Dubu Biyu Da Ashirin Da Daya ( 13 – September – 2021) Jarumin Kannywood Ahmad Tage Ya Rigamu Gidan Gaskiya.

Yadda Har Muka Ga Abokan aikinsa Wato jaruman Kannywood Muka Ga Suna Wallafa Hotunansa A Shafukansu na Sada Zumuntar Zamani Tare Dayi Masa Addu’ar Allah Ya Jikansa Ya Kuma Gafarta Masa Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da imani Ameen.

Sai Dai Bayan Rufe Gawar Mamachin A Makabartar Tarauni A Jihar Kano Sai Muka Tuntubi Na Jikin Marigayin Wato Yan Uwansa Domin Jin Ta Bakinsu Akan Mutuwar Tasa.

Amma Mun Hadu Da Wani Dan Uwansa Yadda Yake Fada Wato Musa Abdullahi Yadda Yake Fada Mana Cewa Kafin Ahmad Tage Ya Rasu Sai Daya Fadawa Iyalansa Cewa Wannan Jinyar Dayake Bata Tashi Bace Kuma Idan Ya Mutu Dan Allah A Yafe Masa.

Baya Da Dan Uwansa Munso Muji Ta Bakin iyalansa Amma Hakan Bata Faru ba Duba Da Halin Da Ake Ciki Na Jin Radadin Mutuwar.

Domin Rashin Ahmad Tage Babban Kalubalene Ga Rayuwar Iyalinsa Da Yan uwansa Harma Da Wani Bangare Na Masana’antar Kannywood, Domin Yana Daya Daga Cikin Manyan Mutanen Dasuke Kawo Cigaba.

Ga Wani Video Dazaku Kalla Yadda mukayi Bayani Cikakke Game Da Mutuwar Marigayin.

https://youtu.be/rn32aHTL0p8

Bayan Kun Kalli Wannan Videon Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na  Tsokaci Da Kuma Addu’arku Game Da Mutuwar Jarumin Mungode.

Sannan Kada Ku manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button