Advertisement

Zan Iya Yarda Namiji Yayi Lalata Dani Matukar Zai Bani Kyauta iPhone 13 Cewar Wata Budurwa

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Babu Babbar Hanyar Da Ake jan Hankalin Mata Da Ita Sama Da Wayar Salular Zamani Musamman Salula Mai suna iPhone.

Duk Da Dai A Wannan Shekarar Ta 2021 Muka Samu Labarin Fitowar Sabuwar Wayar Nan Mai Suna iPhone 13 Wanda Ake Tunanin Zatazo Da Abubuwa Masu Ban Mamaki Da Kuma Birgewa Ga Masu Amfani Da Ita.

Yadda Har Takai Cewa Mutane Suna Tafka Muhawara Akanta Wajen Siya Ko Siyarwa Da Kuma Mafarke – mafarke Da Matasa Sukeyi Da Sunan Sun Samu Wannan Wayar Ko Kuma Sun Siya.

Ana Tsaka Da Tattauna Wannan Batu Akan Wayar Da Ake Tunanin Zata Fito Wato iPhone 13 Sai Wani Saurayi Yayi Wata Tambaya Ga Yam Mata a Shafinsa Na Sada Zumunta Kamar Haka.

Baya Da Haka Kamar Yadda Shafin Labarin Gaske Suka Wallafa.

Matukar za a bani iphone 13 Pro Max babu
abin da zai hana ni baiwa namiji kai na ya yi
lalata da ni-Ummi Mi-MiWata matashiya mai suna Mi-Mi ta bayyana
cewa ita bata ga amfani zama da mutuncin ta
ba matukar za a saya mata iphone 13 a ya yi
lalata da ita.Wannan dai shine tunanin yan mata dayawa
a wannan zamani ko kuma duk sadda waniabu ya fito na yayi.Sai dai akwai bukatar masu irin wannanunanin su tsaya su yi tunanin rayuwar baya,
domin anyi yayin abubuwa da dama wadanda
a yau idan aka ganka da su bakauye za a kalleka.Misali: Blackberry, Nokia, Motorola da sauranSu…Saboda haka ko wannan waya iphone 13
watarana zata zama abin kyama da kuma
kauyanci ga duk wanda aka gani da ita.Saboda haka yan mata da samari sai a
kiyaye, domin kada ka je neman abin yayi ka
jefa rayuwar ka cikin nadama ta har abada.Wannan jan kunne ne daga jaridar Sokoto
Online. 

Wannan Shine Abunda Shafin Sokoto Online Suka Wallafa Akan wannan Budurwa Da Take So Ta Lalata Mutunchinta Akan Wayar Da Zata Fito Wato iPhone 13 pro Max.

Allah Ya Kyauta Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Kalamai Na Wannan Budurwar Mai Suna Mimi A Sashenmu Na Tsokaci.

Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button