An Bayyana Macen Da Tafi Kowacce Mace Kyau A Nigeria Oluchi Madobuike Yanzu

Oluchi Madobuike Itace Matar Data Dauki Lambar Yabo Na Kyakkyawar Mace A Nigeria, Yadda Akayi Bikin A Garin Abuja Wajen Bata Kyaututtuka Da Sauransu Ga Hotunan Wajen Bikin Sai Ku Kalla
Wadanna Sune Hotunan Bikin Da Akayi Na Bata Sarautar Kyawawan Mata A Nigeria Wanda Aka Gudanar Da Bikin A Garin Abuja Nigeria.
Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Matar Da Aka Bata Kyauta Ta Sarauniyar Kyawawan Matan Nigeria.
Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiiryenmu Akoda Yaushe Mungode.