Bani Da Burin Daya Wuce Nayi Aure Tun Bayan Fitar Bidiyon Tsiraichina Cewar Maryam Booth

Kamar Yadda Kuka Sani Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Wanda Ta Dauki Lambobin Yabo Da Dama A Masana’antar Kannywood Wato Maryam Booth Ta Bayyana Wani Al’amari Dayake Damunta Tun Lokacin Samun Labarin Fitar Bidiyon Tsiraichinta A Kafafen Sada Zumunta.

Jarumar Ta Bayyana Hakane A Yayin Hirar Ta Yan Jarida Lokacin Dasukayi Mata Tambayoyi Game Da Rayuwarta Acikin Tambayoyin Har Ta Amsa Wata Tambaya Dacewa Bani Da Burin Daya Wuce Nayi Aure Yanzu.

Kamar Yadda Kuka Sani Dai A Kwanakin Baya Ansamu Wani Mummunan Labari Na Fitar Bidiyon Tsiraichin Jarumar Nan Wato Maryam Booth Wanda Ake Tunanin Mawaki Deezel Ne Ya Bayyana.

Sai Dai Bayan Kura Ta Lafa Kuma Sai Muka Samu wani Labari Na Mutuwar Mahaifiyarta A Kwanakin Nan Wato Zainab Booth, Yadda Abun Ya Zamto Cece Kuce Sosai A Kafafen Sada Zumunta Har Takai Mutuwar Nan Ta Firgita Mutane Da Dama A Masana’antar.

Toh Ayau Kuma Sai Muka Tashi Da Wani Faifen Bidiyo Daga Shafin YouTube Yadda Suka Bayyana Hirar Da Akayi Da Jarumar Yadda Ta Bayyana Bata Da Burin Daya Wuce Tayi Aure Yanzu Tunda Aka Saki Bidiyon Tsiraichinta Sannan Kuma Jama’a Sunayi Mata Kallon ‘Yar Iska.

Baya Da Haka Acikin Bidiyon Dai Sunyi Bayanin Yadda Aka Daina Ganin Jarumar Acikin Fina-finan Hausa Da Sauransu Ga Bidiyon Sai Ku Kalla

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Batun Wannan Jarumar Wato Maryam Booth Na Cewa tana Neman Mijin Aure Da Kuma Batun Sakin Bidiyon Tsiraichinta Allah Ya Kyauta.

Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button