Bazan Auri Jarumar Kannywood Ba Saboda Yawanchinsu Karuwai Ne Cewar Tanimu Akawu/Rikicin Adam A Zango Da Ummi Rahab

Fitaccen Jarumi Kuma Babba A Masana’antar Kannywood Wato Tanimu Akawu Ya Karyata Wata Magana Da Ake Akansa Nacewa Shi Ba Zai Auri ‘Yar Kannywood Ba Saboda Yawanchinsu Karuwai Ne.

Jarumin Ya Bayyana hakane A Wata Hira Da Yayi Da Gidan Jaridar Dw Hausa Yadda Ta Wayar Salula Yadda Ta Sanadiyyar Hakane Ya Bayyana Daina Harkar Sadarwa Kwata-kwata.

Sannan Kuna Yace Wannan Zance Da Ake Yadawa Akansa Karyane Bai Tabbata Ba Shi Bai Ce Bazai Auri Jarumar Kannywood Ba Saboda Karuwai Ne.

A Wani Labarin Kuma Anyi Hira Da Ummi Rahab Akan Rigimarsu Da Adam A Zango

Kamar Yadda Gidan Jaridar Daily Trust Tayi Hira Da Jaruma Ummi Rahab Akan Rigimarsu Da Adam A Zango Jarumar Ta Bayyana Abubuwan Dasuka Faru Ciki Har Da Dalilin Dayasa Jarumi Adam a Zango Yakoreta Daga Cikin Film Dinsa Mai Suna Farin Wata Sha Kallo.

Zaku Kalli Bidiyon A Karshen Wannan Bayani Namu Amma Kafin Mu Kai Ga Haka Muna so Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbi  Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla.

Mun gode Da Sauraran Wannan Shiri Zamu So Ku Watsa Labaran Nan Domin Yaje Kunnen Mutane Dasuke Zaton Jaruman Kannywood Karuwai Ne, Ko Kuma Suke Kokwanto Akan Rigimar Adam A Zango Da Ummi Rahab Sai Anjima!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button