Gaskiyar al’amari Akan Maganar Auren Adam A Zango Da Saratu Daso

A Wata Guntuwar Bidiyo Da Muka Ci Karo Da ita A Shafin Instagram Na Saratu Daso Mun Fahimci Wasu Kalamai Da Take Yiwa Fitaccen Jarumi A Masana’antar Kannywood Wato Adam A Zango.
Kamar Yadda Kuka Sani Dai Saratu Daso Fitacciyar Jaruma Ce A Masana’antar Kannywood Wanda Tayi Sharafinta A Shekarun Baya Da Kuma Yanzu.
Munga Jarumar Ta Wallafa Wani Bidiyo A Shafinta Na Instagram Yadda Take Yiwa Adam a Zango Wasu Kuramen Baki Akan Maganar Aure.
A Karshen Wannan Bayani Zamu Nuna Muku Bidiyon Domin Ku Kalla Da Idanuwanku Saboda Ance Gani Ya Kori Ji Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla:
Wanna bidiyon Asalinta Ansameta Ne A Shafin Jaruman Guda Biyu Yadda Suke Tsaka Da Haska Wani Shirin Film Dinsu Mai Suna (GWARAMA) Yadda Zakuji Suna Bayyana Suna Film Din Kuma Zaku Ga Kayan Aikin.
Amma Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Aure Ko Maganar Aure Ta Adam A Zango Da Saratu Daso.
Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode!