Gaskiyar Magana Akan Auren Hadiza Gabon Da Malam isah Ali Pantami

Kamar Yadda Kafafen Sada Zumunta Suka Dauki Zafi Wajen Yada Labarai Na Karya Da Gaskiya Akan Cewa Hadiza Gabon Tace Idan Malam Isah Ali Pantami Zai aureta Zata Daina Harkar Film.

To Sai dai A Wani Bincike Da Wakilinmu Yayi Akan Lamarin An Gano Wasu Dalilai Dayasa Jarumar Ta Nuna Alamar Soyayyarta Ga Malamin.

Ku Karanta Wannan:

Zan iya Daina Harkar Film Idan Malam Isah Ali Pantami Zai Aureni Cewar Hadiza Gabon

A Iya Binciken Da Mukayi Bari Mu Fara Tun Farko.

Hadiza Gabon Wanda Asalinta Ba ‘Yar Kasar Nigeria Bace Harkar Wasan Kwaikwayo Ce Ta Kawo Ta Nigeria, Kuma Allah Yayi Mata Gamon Katar Ta Samu Daukaka Sosai Tare Da Abun Duniya Da Sauransu.

Jarumar Ta Kasance Mace Mai Kamun Kai Kuma Allah Ya Nufeta Da Arziki Acikin Matan Kannywood Domin Tana Daya Daga Matan Kannywood Masu Arziki.

Duk Da Dai Bamu Taba Samun Alamun Soyayyarta Ba Idan Ba’a Harkar Film ba Domin A Kwanakin Baya Antaba Samun Labarin Cewa Akwai Soyayya A Tsakaninsu Da Naziru Sarkin Waka.

Wanda Daga Baya Aka Gano Wannan Labarin Ba Haka Yake Ba Kawai Al’amari Ne na Yan Kannywood Sukan Iya Daukan Hankalin Jama’a Akan Abunda Ya Shafi Rayuwarsu.

A Yanzu Bincikenmu Ya Tabbatar Mana Da Cewa Wannan Maganar Ba Haka Take Ba Domin Kuwa Wadannan Mutane Ma Basusan Halin Da Ake Ciki Ba Game Da Wannan Batu.

Ku Karanta Wannan: 

Tofah Soyayya Tana Shirin Faruwa Tsakanin Hadiza Gabon Da Malam Isah Ali Pantami

Domin Kuwa Mun Binciki Shafukan Wadannan Mutane Guda Biyu Da Ake Zaton Akwai Alamun Soyayya A Tattare Dasu Munga Babu Wani Bayani Daya Nuna Gaskiya Lamari Kawai Jita-jita Ce Ta jama’a Suke Yayatawa.

Kawai Abunda Ya Faru Shine Tun A Shekarun Bayane Malamin Ya Bayyana Wata Soyayyarsa Ga Wani Bidiyo Da Jarumar Ta Wallafa A Shafinta Na Sada Zumunta Wato Instagram.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci.

Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode

Sai Anjima !!!!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button