Ni Ba Cikakkiyar Budurwa Bace Wani Ya Taba Lalata Dani Cewar Rahama Sadau

A  Wata Doguwar Hira Da Akayi Da Jarumar Fina – Finan Hausa Ta Kannywood Rahama Sadau Da Mujallar Film Tayi Da Ita, Jarumar Ta Bayyana Wani Sirri Game Da Rayuwarta.

A Lokacin Da Aka Tattauna Da Jarumar Kamar Yadda Aka Saba Zama Ana Tambaya Ga Duk Wani Jarumi Mai Daukaka A Masana’antar Ta Kannywood.

Anyi Hira Da Jarumar Yadda Akayi Mata Tambayoyi Masu Yawa Kuma Ta Bayar Da Amsa Dai – dai, Sai Dai Tambayar Da Akayi Mata Kuma Ta Bayar Da Amsar Ta Janyo Cece-kuce A Kafafen Sada Zumunta Sosai.

Bayan Tambayar da Akayi Mata Game Da Shekarunta, Yaushe Ta Fara Harkar Film Da Dai Sauransu Sai Kuma Akayi Mata Tambaya Akan Cewa Menene Abunda Bazaki Manta Dashi Ba A Rayuwa?

Sai Jarumar Ta Kada Baki Tace Ni Ba Cikakkiyar Budurwa Bace Hasalima Antaba Lalata Dani , Domin Kuwa Akwai Wata Rana Ina Tafiya Acikin Mota Zanje Gidan Su Wata Abokiyata Sai naga Wasu Mazaje Sun Tare Min Hanya,

Dana Zuge Gilas Din Motar Sai Suka Watsa Min Wani Abu, A Sannan Bansan Inda Kaina Yake Ba Sai Dai Na Tsinci kaina A Bayan Gidan Wani Alhaji Kuma da Najasa Ajikina Wannan Shine Abunda Ya Tabbatar Min Cewa Anyi Min Fyade.

Zaku Iya Sauraran Videon Game Da Wannan Batu sannna Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Batu Da Jaruma Rahama Sadau Tayi.

 

Muna So Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button