Shin kun san adadin yawan matan da jarumi Adam a zango ya aura a rayuwarsa

Adam a zango ficaccan jarumi ne a masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood wanda yayi fice a masana’antar, sannan kuma jarumi Adam a zango yayi aure aure da dama wanda har jama’a suke raddi kala-kala kan auri sakin da yake.

Jarumi Adama a zango za’a iya cewa kudan shine jarumi na farko daya taba aurar mata shida a cikin duk mazan jaruman masana’antar kannywood.

Duk wannan auri saki da jarumi Adam a zango yake har kawo yanzu babu wata majiya da tasan dalilin da yasa jarumin yake rabuwa da matan idan ya aure su.

Domin kusan adadin yawan matan da jarumi Adam a zango ya aure, sai ku kalli bidiyon dake kasa ta haka ne zakuji cikekken labari game da auratayyar sa.

Sannan kuma muna bukatar ku danna alamar subscribe domin samin sabbin labaranmu ako da yaushe.

Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button