Tofah Soyayya Tana Shirin Faruwa Tsakanin Hadiza Gabon Da Malam Isah Ali Pantami

A wani Guntun Bidiyo Da Muka Ci Karo Dashi Daga Shafin YouTube Na Tashar Duniyar Kannywood Sunyi Bayani Akan Cewa, Da Akwai Alamun Soyayya Tsakanin Hadiza Gabon Da Malam Isah Ali Pantami.

Acikin Bayaninsu Suke Cewa Hadiza Gabon Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Wanda Ta Dauki Lambobin Yabo Da Dama Ta Bayyana Soyayyrta Akan Malamin Addini Kuma Ministan Sadarwa Wato Isah Ali Pantami.

Yadda Wani Bincike Ya Nuna Tun Lokutan Baya Malam Isah Ali Pantami Ya Taba Wallafa Wani Tsokacinsa Akan Bidiyoyin Da Jarumar Take Sakawa A Shafinta Na Imstagram, Sannan Kuma A Wata Hira Da Akayi da Ita Ta Bayyana Addu’ar Ta Ga Cewa Allaha Ya Bata Miji Kamar Malam Isah Ali Pantami ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Game Da Abunda Ke Shirin Faruwa Tsakanin Jarumar Film Da Kuma Malam Isah Ali Pantami Sannan Kuma Ministan Sadarwa Na Kasa.

Munaso Ku Danna Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button