Ummi Rahab ta raina hukuma dalilin tayi hira da ‘yan jarida har ma ta taba mutuncin Adam a zango

Biyo bayan hira da jaruma Ummi Rahab tayi da jaridar Daily trust a wannan lokacin, labarin yana leman kara dagulewa tsakaninta ta uban gidanta jarumi Adam a zango bayan tayi amfani da wasu kalamai da kusa taba mutuntakar sa a hirar da tayi da Daily trust.
Wannan mai rajin kare hakkin dan adam din wanda yayi ruwa da tsaki ka danbarwar dake faruwa, har ta kai ga ansulhunta sannan shima ya daga mutanen wadanda aka dakatar dasu daga daukar kowabne mataki.
Sannan kuma bayan sulhun da akayi ya nuna bacin ransa bayan ganin hukumar ta shiga tsakani tayi iyaka, amma sai Ummi Rahab ta kewaye tana shira da ‘yan jarida har ma ta taba mutuncin abokin hamayyar ta Adam a zango.
Domin kuji cikekken labari ka wannan sabuwar danbarwar dake faruwa sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Sannan kuma muna bukatar ku danna alamar subscribe domin samin wasu labaran namu a duk sanda muka dora su.
Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.