Zafafan hotunan aure Abdul dan gwamnan jihar jigawa da amaryarsa Affiya, da yadda silar aure nasu ya kasance

Dan gidan gwamnan jihar jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya angwance da tsaleliyar budurwarsa wanda suka hadu ta Snapchat mai suna Affiya Sadik Umar, wanda akayi a ranar 11 ga watan satumba shekarar 2021.

Rahoto ya bayyana kan yadxa suka hadu da zankadediyar budurwar tada Affiya a kafar sada zumunta ta zamani Snapchat.

Kamar yadda mai daukar hoton ya bayyana a shafinsa na instagram ya bayyana cewa, soyayyar ta fara ne bayan Abdul dan gwamnan jihar jigawa yayi tsokaci akan wani hoton Affiya.

Dan digan geamnan jihar jigawa Alhaji Muhammad abubakar badaru ya angwance da matarsa Affiya a ranar 11 ga watan satumba, bayan sun hadu a kafar sada zumunta ta Snapchat.

Kamar yadda shafin Legit ya ruwaito, mai daukar hoton mai suna Atilary shine ya wallafa labarin a shafinsa na sada zumunta na instagram a ranar Talata 21 ga watan satumba.

Inda Atilary ya bayyana cewa, soyayyar tasu ta fara ne a lokacin da suka hadu a kafar sada zumunta ta Snapchat, bayan Abdul yaui tsokaci akan wani hoton Affiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button