Zan iya Daina Harkar Film Idan Malam Isah Ali Pantami Zai Aureni Cewar Hadiza Gabon

Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Wanda Akafi Sani Da Hadiza Gabon Ta Bayyana Wani Bayani, Mai Kama Da Barin Zance Akan Wata Alaka Da Take So Ta Kulla Da Malam Isah Ali Pantami A Bangaren Soyayya.

Jarumar Ta Kasance Mai Bayyana Soyayyar Gaskiya Ga Malamin Yadda Har Ta Kuduri Cewa Zata Iya Barin Harkar Film Matukar Malam Isah Ali Pantami Zai Yadda Ya Aureta.

Duk Da Dai Wannan Bayani Jarumar Bata Wallafashi A Shafinta Na Instagram Ba, Sai Dai Wata Bidiyo Da Mukaci Karo Da Ita A Shafin YouTube Yana Yawo Yadda Ake Yin Bayani Akan Wannan Lamarin.

Acikin Bayaninsu Sun Bayyana Cewa Ba Kwanakin Nan Ne Kadai Jarumar Ta Kamu Da Soyayya Malamin Ba, Sai Dai Mace Tana Yunkuri Taga Ta Boye Soyayyar Namiji Matukar Bashine Ya Furta da Farko Ba.

A Shekarun Baya Mum Taba Samun Labarin Yadda Malam Isah Ali Pantami Ya Danna Alamar So (Like) Akan Bidiyon Jarumar Yadda Har Abun Yayi Ta Yawo A Kafafen Sada Zumunta Sosai.

To Bayan Kura Ta Lafa Sai Kuma Muka Sake Samun Wannan Labarin Akan Cewa Jarumar Tace Zata Iya Daina Harkar Film Matukar Malam Isah Ali Pantami Ministan Sadarwa Zai Yarda Ya Aureta.

Yanzu Zamu Bayyana Muku Bidiyon Ku Kalla Domin Hausawa Suna Cewa Gani Ya kori Ji Amma Kafin Mu Kai Ga Haka Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla:

 

Baya Ka Kallon Bidiyon Nan Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Magana Ta Jarumar Kannywood Zuwa Ga Malamin Addini Kuma Ministan Sadarwa Wato Malam Isah Ali Pantami.

Mungode Da Kasancewa Damu Da Kukayi.

Amma Kuna Ganin Wannan Al’amari Zai Faru Kuwa, Mu A Ganinmu Kamar da Wuya Duba Da Hausawa Suna Cewa Hanyar Jirgi Daban Ta Mota Ma Daban To Allah Ya Kyauta.

4 Comments

  1. Hmmmmmmmmmmmmmmmmmmmm. Allah sarki, munada ra’yi daya da ita, nima burina kenan, amma nibanida hanyar da zan sanar dashi kuma niba duniya nakesan ta saniba shikadai nakesan ya sani inna neman taimakon ku idan kuna da hanyar sanar dashi ku isar masa da sakona dan Allah idan bakuda hanyar to karku yadani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button