Advertisement

Kalli hotunan tsofaffin jaruman kannywood Maza da Mata (11) tare da iyalansu wanda ba kowane zai iya ganesu ba

Kamar yadda kuka sani jaruman masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood Maza da Mata sukan dauki hotuna na kece raini, ko kuma su rangada tsaleleyar kwalliya akowace sallah babba ko karama.

Sai kuma a wannan lokacin mukaci karo da wasu hotunan jaruman kannywood Maza da Mata guda goma sha daya (11), tare da iyalansu kamar yadda zakugani a bidiyon dake kasa.

Daga cikin wadannan jaruman da zaku gani ba kowane zai iya ganewa wasu daga cikinsu ba, domin anjima ba aci karo da fuskokinsu ba, acikin bidiyon zaku gansu tare da iyalansu inda suka dauki hotunan na kece raini.

Sai ku kalli bidiyon domin ganin zafafan hotunan nasu wanda suka dauka tare da iyalan nasu, sannan kuma muna bukatar ku danna alamar subscribe domin samin cigaban wasu labaran namu.

Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button