Matakan Da Hukumomi Suke Dauka Dan Dakile Yaduwar Sauro A Yanking Hadejia Cikin Jahar Jigawa

Mazauna Karamar Hukumar Hadejia a nan Jihar Jigawa na cigaba da bayyana gamsuwa kan matakan da hukumomi suke dauka domin dakile yaduwar sauro.

Daya dagaciki manema labaranmu dake zaune ajahar jigawa yashaidamana cewa.

Majalisar Karamar Hukumar Hadeji a kwanakin baya ta ce tana yunkurin mayar da yin feshin maganin Sauron duk wata domin kawar dashi gaba daya.

Wanda honorable Bala T.O ciyaman na karamar Hukumar hadejia Yake kokarin tabbatar dashi A Cikin Garin hadejia.

Wanda mutane da Dama dake Cikin Garin suke farinciki da wannan Kukasnce tare dani A.Usaman Ahmad.

Acikin wannan gidan jaridar Na Dalatopnews donsamin labaran duniya bakidaya kada kumanta kudannaman alamar kararrawar sanarwa Domin samin shiryeshiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button