Mutuwar Garzali Miko innalillahi Kalli Gaskiyar Al’amari Game Da Hakan

Fitaccen Jarumi Kuma Mawaki A Masana’antar Kannywood Wanda Akafi Sani Da Garzali Miko Ya Karyata Wata Magana Da Ake Yadawa Akansa Na Cewa Ya Mutu.
Jarumim Ya Wallafa Wata Bidiyo A Shafinsa Na instagram Yadda Yake Nuna Rashin Jin Dadinsa Akan Wannan Magana Da Kuma Bawa Masoyansa Hakuri Na Kusa Dana Nesa.
Yadda Bayaninsa Ya Fara Dacewa; Assamu Alaikum Masoyana Mata Da Maza Dafatan Kuna Nan Lafiya Nine Naku Garzali Miko Jarumi Kuma Mawaki A Masana’antar Kannywood, Naji Ana Yada Wata Jita-jita Akaina Akan Cewa Na Mutu To Ba Haka Bane Wannan Karya Ce.
Jarumin Yachi Gaba Dacewa Ita Mutywa Dole Ce Akan Kowanne Dan Adam Kuma Idan Lokaci Yayi Bazaka Kara Dakika Daya Ba Zaka Mutu, Na Ga Sakonninku Masoyana Akan Nuna Rashin Jin Dadinku Bisa Ga Wannan Kage Da Akayi Min.
Wasu Kuma Har Kirana Ta Waya Suke Kai Tsaye Domin Su Tabbar Da Lamarin Ga Bidiyon Da Jarumin Yake Bayani Da Kansa.
Zamu So Mu Karbi Ra’yoyinku Akan Wannan Karya Da Aka Yada Akan Jarumin Na Mutuwar Tasa.
Ku Karanta Wannan:
Ku Karanta Wannan:
Tofah Hadiza Gabon Tayi Abunda Ya Burge Malam Isah Ali Pantami
Ku Karanta Wannan:
Tirkashi Ashe Ali Nuhu Ne Yayiwa Maryam Yahaya Abunda Ake Zargi
Mun Gode Da sauraran Wanann Shiri Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Sannan Zamu So Ku Watsa Labaran Nan Domin Yaje Kunnen Masoya Garzali Miko Domin Susan Halin Da Ake Ciki Yanzu.