Tirkashi Ansaki Bidiyon Ummi Rahab Wanda Ta Tonawa Adam A Zango Asiri

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Ana Tsaka Da Maganganu Da Kuma Cece kuce Akan Rigimar Adam A Zango Da Ummi Rahab Yadda Har Takai Gidan Jaridu Suna Bibiyar Jaruman Domin Gano Bakin Zare Akan Lamarin.

A Wani Gajeren Bidiyo Da Mukaci Karo Dashi A YouTube Mun Samu Labarin Yadda Aka Bayyana Dalilin Rigimar Ummi Rahab Da Adam A Zango.

Baya Da Haka Anbayyana Menene Asalin Alakar Jaruman Biyu Da Dai Sauran Abubuwa Game Dasu.

Ku Karanta Wannan:

Ummi Rahab ta raina hukuma dalilin tayi hira da ‘yan jarida har ma ta taba mutuncin Adam a zango

Acikin Bidiyon Dai Ambayyana Wata Magana Da Jarumar Ta Fadawa Jarumin  Wanda Bai Dace Ba, Baya Ga Yaronsa Ya Yi Mata Wani Bayani Nace Ana so Abata Tarbiyya Amma Ta Bijire

Ku Karanta Wannan:

Bazan Auri Jarumar Kannywood Ba Saboda Yawanchinsu Karuwai Ne Cewar Tanimu Akawu/Rikicin Adam A Zango Da Ummi Rahab

 

Zamu Bayyana Muku Bidiyon Sai Ku Kalla Cikin Sauki Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla Domin Hausawa Sunce Gani Ya Kori Ji.

 

 

Zamu Mu Karbi Ra’yoyinku Akan Wannan Bayani Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sabbabin Shirye-shiryenmu Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button