Tirkashi Ashe Ali Nuhu Ne Yayiwa Maryam Yahaya Abunda Ake Zargi

Fitaccen Jarumi Kuma Darakta A Masana’antar Kannywood Wato Ali Nuhu Yayiwa Jarumarsa Maryam Yahaya Abunda Mutane Suke Mamaki.
Idan Zaku Iya Tunawa Dai Asalin Daukakar Jarumar A Masana’antar Tafara Ne Daga Bangaren Ali Nunu Yadda Yazamto Silar Daukakarta Acikin Masana’antar.
Domin Kuwa Jarumin Ya kasance Yana Sakata Acikin Manyan Fina-finai A Masana’antar, Domin Kuwa Sanadin daukakar Jaruma Ko Jarumi Yana Farawane A Fitowarsa Cikin Manyan Fina – finai.
A Kwanakin Baya Akwai Wani Shirin Film Da Za’ayi A Masana’antar Kannywood Mai Farin Jini Duba Da Yadda Aka Ga Tallar Film din Da Kuma Tsarinsa Yazo Dai dai Lokacin Da Mutane Suke So Ma’ana Akwai Cakwakiyar Soyayya Aciki Da Sauransu Film Din Shine Mansoor.
Kuma Acikin Film Din Jarumar Data Taka Muhimmiyar Rawa Itace Maryam Yahaya, Amma Abun Duba Anan Shine Asali Film Din Mansoor Bada Maryam Yahaya Aka Tsara Shi Ba Da Wata Jaruma Ce.
Bayan Anzo Za’a Fara Daukan Shirin Sai Jarumi Ali Nuhu Yayi Ta Kiran Waccan Jarumar Domin Tazo A Fara Daukan Film Din Da Ita, Ashe Kuma Jarumar Lokacin Tana Kan Hanya Kuma Wayarta Tana Cikin Jaka Bataga Kiran Ali Nuhu Ba.
Har takai Tayi Jinkiri Sai Ali Nuhu Yace To Tunda Har Ita Wannan Batazo Ba, Bari A Saka Maryam Yahaya Aciki Shine Aka Ga Film Din Mansoor Anyishi Da Maryam Yahaya.
A Lokacin Da Aka Fara Shirin Sai Ita Waccan Jarumar Tazo Sai Ali Nuhu Yace Mata Tayi Hakuri Tunda Anfara Shirin Film Fin Da Maryam Yahaya Sai Jarumar Tayi Hakurin Hakan.
Shikenan Akayi Wannam Film Din Da Maryam Yahaya Sai Kuma Akayi Sa’a Ita Jarumar Tayi Aiki Dai-dai Kuma Ya Zamto Silar Daukakarta A Masana’antar.
Ga Videon Da Akayi Bayani Akan Haka Sai Ku Kalla:
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Abu Dayafafaru Akan Maryam Yahaya Mungode.
Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe.
Ku Karanta Wannan:
Tonon Asiri Bayan Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Yanzu Wani Sabon Al’amari Ya Bulla
Ku Karanta Wannan:
Ku Karanta Wannan: