Tirkashi Burin Rahama Sadau Yakusa Cika Yadda Suke Daukar Film Akasr India

Tofa Asafiyar yau acikin shirinmu Na muzagaya duniya yau ga wakilinmu dauke da ruhotan Raham sadau akasar indiya.
Kai Tsaye Daga India Rahama Sadau Wajen Daukar Sabon Fim Din India Mai Suna Khuda Haeez 2,
Tuni Mafarkin Rahama Sadau Ya Fara Tabbata Inda Jarumar Tauraruwanta Ke Ci Gaba Da Haskawa, Domin Yanzun Haka Burinta Ya Cika, Inda Ta Samu Shiga Wani Sabon Fim Din India Mai Suna Khuda Hafeez 2.
Shiga Domin Ganin Yanda Ake Shirya Fim Din Tare Da Jaruma Rahama Sadau.
To jama’a zakuiya ajiyemana ra ayoyinku a comment section Domin Jin tabakinku akan wannan shirn din da rahama sadau zatayi Amma kafin wannan idan wanan shikaranka nafarko a wannan site.
Munaso kudannama alamar kararrawar sanarwa Domin Jin kararrawar shirinmu a ko da yaushe mungode.