Tirkashi Rarara Yasha Zagi Da Allah Ya Isa Awajen Masoya Buhari Akan Karban Kudinsu Dayayi Da Niyyar Yin Waka

Idan Baku Manta Ba Yau Shekara Daya Kenan Da Batun Maganar Da Mawaki Dauda Kahutu Rarara Yayi Akan Cewa Zai Yiwa Buhari Waka Amma Sai Dai Yan Nigeria Masoya Buhari Su Biyashi.
Yadda Har Mawakin Ya Bukaci Duk Wani Dan Nigeria Masoyin Muhammad Buhari Ya Tura Masa Kudi N1000 Zai Yiwa Buhari Waka Tare Da Ajiye Lambar Asusunsa Na Banki Domin A Saka Kudin Ciki.
Bayan Wallafar Wannan Abun Sai Dumbin Jama’a Masoya Buhari Sukayi Ta Turawa Mawakin Kudi Ta Cikin Asusun Daya Saka .
Bayan Wasu Watanni Kuma Zuwa Yanzu Ba’a Sake Jin Duriyar Mawakin Yayiwa Shugaba Buhari Waka ba, Kawai Anga Yachi Gaba Da Harkokinsa.
Sai Yanzu Ne Muka Tsinchi Wani Fayfayin Bidiyo Daga Shafin YouTube Yadda Masoya Buhari Suke Yiwa Rarara Allah Ya isah Akan Ya Karbi Kudinsu Bai Yi Musu Wakar Ba Ga Bidiyon Sai Ku Kalla:
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Bidiyo.
Ku Karanta Wannan:
Jam’iyyar PDP tana zargin gwamnatin shugaba buhari da kare masu daukar nauyin ‘yan ta’addan Nageriya
Ku Karanta Wannan:
Ku Karanta Wannan:
Matakan Da Hukumomi Suke Dauka Dan Dakile Yaduwar Sauro A Yanking Hadejia Cikin Jahar Jigawa
Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbi Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.