Advertisement

Tofah Hadiza Gabon Tayi Abunda Ya Burge Malam Isah Ali Pantami

Idan Baku Mantaba A Kwanakin Baya Jaruman Kannywood Na Sun Dauki Wata Al’ada Ta Yankar Biza Zuwa Kasashen Waje Musamman Dubai, London Ko America Da Matan Kannywood Sukeyi.

Baya Da Haka Idan Jaruman Suka Je Sukan Iya Daukan Hotuna Awajen Dasuka Sauka Kamar Daki Ko Gurin Hutawa, Hote Da Bakin Ruwa.

Jaruman Dasukafi Yawan Fita Kasashen Waje Sune Kamar Haka; Hadiza Gabon, Rahama Sadau Da Fati Washa.

Bincike Ya Nuna Cewa Dukkan Matan Kannywood Babu Wanda Takai Wadannan Jaruman Fita Kasashen Waje Domin Shakatawa.

Sai Dai A Wani Hoto Da Jaruma Hadiza Gabon Ta Wallafa A Shafinta Na Twitter Sai Wani Saurayi Yayi Mata Tsokaci Akan Cewa Wannan Hoton Sai Da Kukayi Zinah Kafin Kuyi Shi Duba Da Irin Kayan Dasuka Saka Kafin Daukar Hoton.

A Take Jarumar Tayi Masa Martani Dacewa Sai Da Mukayi Da Mahaifinka Sannan Mukayi Wannan Hoton.

Bayan Jarumar Ta Mayarwa Da Wannam Saurayi Martani Sai Kuma Daga Baya Ta Goge Wannan Martanin Sannan Ta Wallafa Wani Gajeren Bayani Na Neman Gafarar ubangiji Akan Zagin Saurayin Da Tayi Duba Da Ya Fusatata Wajen Kalaman Daya Jefeta Dasu.

Baya Ga Wallafa Wannam Abun Sai Mutane Da Dama Sukayi Ta Yi Mata Jinjina Akan Tuban Da Tayi Na Ganowa Kuskure Ka Zagi Mutum Ko Da Kuwa Kana Cikin Fushi.

Acikin Mutanen Har Da Malam Isah Ali Pantami Wato Mimistan Sadarwa Ga Videon Sai ku Kalla:

Zamu So Mu Karbi Ra’yoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Abunda Jarumar Tayi Da Kuma Nuna Tubanta Ga Allah Saboda Fusatata Da Wannan Saurayu Yayi.

Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan:

Gaskiyar Magana Akan Auren Hadiza Gabon Da Malam isah Ali Pantami

Ku Karanta Wannan:

Zan iya Daina Harkar Film Idan Malam Isah Ali Pantami Zai Aureni Cewar Hadiza Gabon

Ku Karanta Wannan:

Tofah Soyayya Tana Shirin Faruwa Tsakanin Hadiza Gabon Da Malam Isah Ali Pantami

 

Mungode!!!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button