Zuwa makkuna Biyu Aka Dage Taron Jam’iyyar A P C Maimulki Na Babban Taron Jihohi

Jam’iyyar APC mai mulki ta sake dage zaman Babban Taron majalisar jam’iyya na jihohi zuwa wasu makwanni biyu.
An fara shirin taron wanda aka shirya yi ranar 2 ga Oktoba, 2021, yanzu kuma ya koma 16 ga Oktoba, 2021.
A ranar Laraba, Sakataren Kwamitin Tsare-Tsare na babban taro na APC, Sanata John James Akpanudoedehe, ya ce za a fitar da sabon jadawali/tsarin ayyuka da jagororin gudanar da taron ga jama’a a kan kari.
Kokarin da wakilin Dalatopnews ya yi don gano dalilin da ya sa aka dage taron bai samu nasara ba a lokacin hada wannan rahoton.
Jam’iyyar APC ta sake dage babban taron jam’iyya na jihohi zuwa wani lokaci Laraba, Satumba 22, 2021 at 8:44 Yamma by Abdullahi Usman Ahmad Jam’iyyar APC ta bayyana dage taron ta na jihohi zuwa wani lokaci nan kusa;
Makwanni biyu A baya jam’iyyar ta APC ta sanya ranar 2 ga watan Oktoba a matsayin ranar manyan tarukan jihohi Zuwa lokacin hada wannan rahoto, APC ba ta ambaci dalilin dage wannan taro na jihohi ba.
To jama’a zamu iyajin ra’ayoyinku a comment section Na wannan gidan jaridar na Dalatopnews Akan wannan Dave taron har na tsawan Mako biyu
Kukasnce Dani A. Usman Ahmad Domin samin sabbin labaran Duniya kada kumanta kudanna alamar kararrawar sanarwa Domin samin sabbin labaran Duniya.
KUKARANTA WANNAN:
‘Yan Sandan Jahar Katsina Sun Sami Nasarar Kama Wani Dan Kasar Nijer Da Tallafawa ‘Yan Boko Haram