Aisha Buhari Ta Samu Bakunchi Shugaban Kallon Kafar Domin Bawa Yan Mata Da Yaran Mata Damar Yin Kallo

Wata Wallafawa Dake Nuna Da Aisha Buhari Na Shirin Karfafawa Mata Karfin Gwiwa Don Yin Kwallon Kafa Da Muka Samu Daga Shafinta Na Instagram Kamar Haka
Na Karbi Bakuncin Shugaban Kallon Kafa Mr Gianni Infatino , Wadda A Cikin Nijeriya Ake San Ran Saka Gasa Kallon Kafar Aisha Buhari A Jiya
Tare Da Hadin Gwiwar Shugaban CAf,NFF Da Sauran Maaikatan Kallon Kafar Na CAF Dan NFF
Muka Tattauna Akan Kwallon Kafar Mata Domin Cigaban Yaran Mu Mata Da Yan Mata Don Karfafawa Mata Karfin Gwiwa
Na Yi Murna Hada Wannan Gasar Duniya .
Tare Da Wallafawa Hotunanta Tare Da Bakin Da Suka Halirchi Zaman Kamar Haka
Shin Mai Sauraro Miye Ra’ayinku Game Da Wannan Kallon Kafar Matan Da Ake Shirin Sawa A Nijeriya.