Ministan sadarwa da tattalin arzikin Isa Pantami ya ce nan da watan Janairu 2022 za a fara amfani da 5G

Ministan sadarwa da tattalin arzikin Isa Pantami ya ce nan da watan Janairu 2022 za a fara amfani da 5G a Najeriya, wanda hakan zai taimaka wajen sanya idanu kan masu lalata kayan gwanati.
Ministan ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis a Maiduguri yayin wani taron tattaunawa domin lalubo bakin zaren matsalar masu lalata turakun sadarwa da wutar lantarki.
Kamfanin dillancin labarai na Najeria NAN ya ce ma’aikatar yada labarai da al’adu ce ta hada wannan taro wanda kuma gwamnan Borno Babagana Zulum of Borno da mataimakinsa Usman Kadafur da dai sauran masu ruwa da tsaki ne suka halarta.
Pantami wanda ya samu wakilcin Ubale Maska ya ce kwamitin kolin tarayyar Najeriya ya amince da manhajar 5G wanda kuma hakan zai iya habbaka harkokin sadarwa a kasar.
KU KARANTA WANNAN:
Miyayi Zafi Haka Yanzu Kuka Bayan Aure Ya Koma Mazaje Keyi Mata Suna Basu Hakuri
Tirkashi Anbayyana Dalilin Dayasa Hadiza Gabon Take So Ta Auri Malam Isah Ali Pantami
Kalli Bidiyin Mawakiyya Di’ja Tana Sallah Inda Ya Bawa Mutane Mamaki Sosai
Tirkashi Ansaki Videon Nafisat Abdullahi Acikin Daki Wanda Ya Janyo Mata Zagi Kai Jama’a
Kuna tare Dani A.Usman Ahmad awannan lokacin dauke da labaran Duniya kada kumanta kudanna alamar kararrawar sanarwa Domin samin sabbin labaran Duniya.