Advertisement

Musun Da Kwamandan rudunar hadin guiywar Arewa Maso gabas yayi Nabaya Tallafawa ‘Yanta Addan Da Suka Mika wuya Ya Janyo Masa CeCe Kuce

Tofa Asafiyar yaune muka tsinci wani labari Ana zargin kwamandan rudunar hadin gwaiwa Da taimakawa ‘yanta adda.

Christopher Musa kwamandan rundunar hadin guiwa ta arewa maso gabas, operation Hadin Kai, ya ce rundunar soja ba ta tarairaya da yi wa tubabbun ‘yan ta’adda gata, The Cable ta ruwaito.

A yayin jawabi a wata tattaunawa da manema labarai a ranar Laraba, Musa ya ce hukuncin barin ‘yan ta’adda su mika wuya ga sojoji lamari ne da yayi daidai da dokokin kasashen duniya.

Ya ce idan makiyi ya mika wuya yayin yaki, ba a amince sojoji ko mayakan su harbi wannan makiyin ba. Ya ce dole ne rundunar ta dinga mu’amala da su kamar yadda za ta yi da mutane.

Ban sani ba ko jama’a ba su fahimce mu ba ne, shiyasa suke ganin kamar muna tarairayarsu.

In har mutum ba shi da lafiya, ya dace a bashi magani, idan ya na jin yunwa, a bashi abinci, a bashi gida kamar kowa. Kuma hakan mu ke musu,” Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ya ruwaito yadda yace. 

Hakazalika, ina son sanar da jama’a cewa babu wani batun tarairaya.

Muna tantance su ne domin gano wadanda ba su taba kai farmaki ba da wadanda suka saba yaki.

Sannan zaku iya ajiyemana Ra’ayoyinku a sashinmu na comment section Domin Jin tabakinku.

To jama’a mungode da sauraran wannan shiri idan wannanne karanka na far ko kada kumanta kudanna alamar kararrawar sanarwa Domin samin sabbin labaran Duniya. 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button