Tirkashi Anbayyana Dalilin Dayasa Hadiza Gabon Take So Ta Auri Malam Isah Ali Pantami

Kamar Yadda Kuka San Wannan Fitacciyar Jarumar Film Din Hausan Wato Hadiza Gabon Wanda Take Sharafinta A Kannywood
Yanzu Labarai Suka Karade Kafafen Sada Zumunta Akan Maganar Aurenta Da Malam Isah Ali Pantami Wanda Wasu Suke Zaton Akwai Soyayya A Tsakaninsu.
Sai Dai Abunda Mutane Basu Sani Anan Ba Shine, Hadiza Gabon Ta Bayyana irin Namijin Dayafi Burgeta Shiyasa Tayi Koyi Ko Kuma Taga Malam Isah Ali Pantami Yanada Wannan Nagartar.
Idan Baku Manta Ba Malam Isah Ali Pantami Babban Malamine Na Addinin Musulunchi Sannan Kuma Mutum Ne Mai ilimin Boko Da Islamiyya Kuma Yasan ilimin Zaman Takewar Rayuwar Dan Adam Da Dai Sauransu.
Kuma Kullum Malamin Abunda Yake Nuni Shine Ayo Biyayya Ga Dokokin Allah da Hukunce – hukuncen Addini.
Wannan Dabi’ar Ta Malam Itace Take Burge Jaruma Hadiza Gabon Take son Ta Samu Mutum Kamar Malam Isah Ali Pantami Wanda Yake Da ilimi Da Nagarta.
Kuma Yawanchin Mata Sunfi Son irin Wadannan Mazajen Mutum Mai ilimi Da Nagarta Da Kuma Sanin Rayuwa Toh Duk Wani Hali Da Akeso Mutum Nagari Ya Samu Malam Isah Ali Pantami Yana Dashi.
Wannan Ne Dalilin Dayasa Jarumar Take Son Ya Aureta Idan Da Dama.
Shin Masu Karatu Kuna Tunanin Wannan Al’amari Zai Iya Kasancewa Kuwa Duba Da Halin Da Ake Ciki Ace Malamin Addini Ya Auri ‘yar Film?
Zamu So Mu Karbi Ra’yoyinku A Sashenmu Na Tsokaci.
Ku Karanta Wannan:
Tofah Hadiza Gabon Tayi Abunda Ya Burge Malam Isah Ali Pantami
Ku Karanta Wannan:
Gaskiyar Magana Akan Auren Hadiza Gabon Da Malam isah Ali Pantami
Ku Karanta Wannan:
Zan iya Daina Harkar Film Idan Malam Isah Ali Pantami Zai Aureni Cewar Hadiza Gabon
Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Sannan Zamu So Ku Watsa Labaran Nan Domin Yaje Kunnen Mutane Dasuke Kokwanto Akan Wannan Al’amari.
It might be possible no wonder
Gaskiya ba lalle ya Aure taba, sakamakon zaisha cakaki da tsangwama a kasashe da dama.