Tirkashi Ansaki Videon Nafisat Abdullahi Acikin Daki Wanda Ya Janyo Mata Zagi Kai Jama’a

Kamar Yadda Kuka Sani Dai Mafisat Abdullahi Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Ce Wanda Ta Dauki Lambobin Yabo Da Dama Acikin Masana’ntar Kannywood.

A Yau Kuma Sai Muka Tashi Da Wani Sabon Labari Akan Sakin Wani Bidiyo Nata Wanda Ya Janyo Cece Kuce A Kafafen Sada Zumunta, Duk Da Dai Jarumar Ita Ta Wallafa Wannan Bidiyo Amma Mutane Da Dama Sunyi Ta Tofah Albarkachin Bakinsu Akan Wannan Bidiyo Nata.

Duba Da Ana Ganinta Da Mutunchi Kuma Ba’a Taba Samun Wani Abun Aibu Da Jarumar Tayi Ba Sai Yanzu, Zamu Bayyana Muku Bidiyon Domin Hausawa Sunce Gani Ya Kori Ji Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla.

Zamu Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Bidiyo Na Jarumar Fina-finan Hausa Wato Nafisat Abdullahi.

Ku Karanta Wannan:

Duk Iskanchinki Ummi Rahab Ki Kalli Rayuwar Maryam Yahaya Sannan Ki Dauki Darasi

 

Ku Karanta Wannan:

Tirkashi Ashe Ali Nuhu Ne Yayiwa Maryam Yahaya Abunda Ake Zargi

 

Ku Karanta Wannan:

Na sha wahala da kalubalen jama’a a rayuwata kamin na sami daukaka a shirin fim na kannywood, cewar jaruma Masa’uda ‘yar agadaz

Mungode!!!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button