Tofah Yanzu Hajjara Usman Ta Bayyana Wani Sirri Akan Dukkan Jaruman Kannywood

Fitacciyar Jaruma Kuma Wanda Ta Zamto Tambar Uwa Acikin Masana’antar Kannywood Wato Hajjar Usman Ta Bayyana Wani Sirri Game Da Jaruman Kannywood.

A Wata Hira Da Gidan Jarida BBC Hausa Sukayi Da Ita Ta Bayyana Cewa Duk Jaruman Kannywood Babu Wanda Bata Fito A Matsayin Uwarsa ba Acikin Film.

Baya Da Haka Jarumar Ta Bayar Da Tarihin Rayuwarta Acikin Shirin Nan Na Daga Bakin Mai Ita Wanda Akeyiwa Jaruman Kannywood Duk Sati.

Duk Da Dai A Bayanin Jarumar Kamar Tana Da Kamshin Gaskiya Domin Kuwa Rol Din Datafi Fitowa Kenan, Wato A Matsayin Uwa Bata Fiye Fitowa A Wani Bangare Sama Da Wannan Ba.

Baya Da Haka Jarumar Ta Bayyaa irin Kalubalen Datasha A Rayuwa Da Kuma Daukaka, Yabo Da Dai Sauransu Wanda Zaku Saurara A Bidiyon Dazatazo Muku Yanzu.

Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla:

 

Ku Karanta Wannan:

Tirkashi Anbayyana Dalilin Dayasa Hadiza Gabon Take So Ta Auri Malam Isah Ali Pantami

 

Ku Karanta Wannan:

Aisha Buhari Ta Samu Bakunchi Shugaban Kallon Kafar Domin Bawa Yan Mata Da Yaran Mata Damar Yin Kallo

 

Ku Karanta Wannan:

Zuwa makkuna Biyu Aka Dage Taron Jam’iyyar A P C Maimulki Na Babban Taron Jihohi

 

Zamu So Ku Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Magana Ta Jaruma Hajjara Usman Akan Jaruman Kannywood.

Muna So Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button