Abubuwa Uku Da Bikin Yusuf Buhari Da Zahrah Nasir Ado Yabar Tarihi A Nijeriya A Shekarar 2021

In Baku Manta Ba A Watan Da Ya Gabata Ne Akayi Bikin Da Daya Tilo Namiji Ga Shugaban Kasa Nijeriya Muhammmad Buhari Da Yar Mai Martaba Sarki Bichi Nasiru Ado Bayero
Kamar Yadda Bikin Yusuf Buhari Da Zahra Nasiru Ado Ya Dauki Hazo A Kafar Sadarwa Da Tun Da Shekarar 2021 Ta Kama Ba’a Tabayin Biki Kamar Nasuba
Saide Anyi Bincike An Gano Manya Abubuwa Uku Da Ya Tabbatar Bikin Yusuf Buhari Da Amaryarsa Zahra Nasiru Ado Ya Zamo Na Daya 2021 Kamar Yadda Wata Channel Ta Wallafa Bidiyon Abubuwa Ukun Ya Ya Tabbatar Bikin Yafi Kowa Biki A 2021
Shiga Wannan Bidiyan Kasa
Masu Karatu Zamu So Jin Ra’ayoyinku Game Da Wannan Al’amarin.