Advertisement

Adam A Zango Zai Kara Aure, Bayan Aurensa Da Amaryarsa Ta Yanzu

Adam A Zango Zai Kara Aure Ko Wacece A Safiyar Yaune Muka Tashi Da Wani Sabon Posting Na Jarumi Adam a Zango Yadda Ya Wallafa Wani Bayani Kamar Haka.

Abunda Jarumin Ya Wallafa Shine  Matata Ta Biyu Ku Rike sai Yayi Alamar Motsin Rai Sannan Bai Ambaci Suna Ba, Toh A Wani Dogon Bincike Da Mukayi Mungano Jarumin Ya Wallafa Wani Hoto Ne Wanda Muka Ga Kamar Bashine Acikin Hoton Ba.

Toh Amma Hakan Yayi Wata Wallafa Ne Wanda Hausawa Suke Cewa Barin Zance Domin Hakan Yasa Mutane Da Dama Suna Sukansa A Wannan Kalami Nasa.

Duk Da Kara Aure Ba Wani Laifi Bane Amma Ganin Cewa Basu Jima Da Aurensa Da Sabuwar Amaryarsa Safiyya Chalawa.

Amma Kuma Wasu Suna Zaton Ko Maganar Abunda Ake Yadawa Akan Jarumin Tanaso Ta Zama Gaskiya Wato Yana Auri Saki.

Duk Wanna Bayanan Dai Mun Samesu Acikin Wata Bidiyo Daga Shafin YouTube Ga Bidiyon Sai ku Kalla;

 

Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Mungode.

Ku Karanta Wannan:

Abubuwa Uku Da Bikin Yusuf Buhari Da Zahrah Nasir Ado Yabar Tarihi A Nijeriya A Shekarar 2021

 

Ku Karanta Wannan:

Miyayi Zafi Haka Yanzu Kuka Bayan Aure Ya Koma Mazaje Keyi Mata Suna Basu Hakuri

 

Ku Karanta Wannan:

Masha Allah: Zafafan jaruman masana’antar kannywood mata da sukayi fice wajan kama da iyayensu mata

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button