An bayyana shirin fina-finai da bai dace ana haskawa al’umma ba domin yadda ake cikin rashin tsaro a Arewacin Nageriya

Kamar yadda kuka sani a wannan zamani da muke ciki masana’antar shirya fina-finai sukan kawo muku shirye-shirye masu dogon zango.

A cikin shirye shiryen da suke gudanarwar akwai wanda bai dace ba sabida yadda ake nuna abubuwa da zai kawo matsala ga rayuwar al’umma a cikin shirin nasu.

A cikin wasu shirye-shiryen nasu sukan nuna abubuwan da idan mutane sukayi koyi da shi tashin hankali, sukan nuna yadda ake dabanci da nuna zarra idan kafi karfin wani zaka iya cutarsa ka kwace masa kayansa.

Sannan kuma idan kukayi duba da mutanen da ake shirin dasu zakugansu kamar suna shaye-shye, sabida kowanne daga cikinsu idan kaganshi zaka masa shaidar ba mutum ne na kwarai ba sabida yadda yanayinsa yake.

Ku karanta wannan labarin

Ummi Rahab Ta Dauki Darasi Daga Wajen Maryam Yahaya Da Ta Kusa Tafiya Marzaku

A cikin shirin tsegumi da nishadi wanda Legit Tv hausa take shiryawa, a shirin da sukayi na wannan makon zakuji yadda suka leka dandalin kannywood, suka gano wasu fina-finai wanda basu dace ana haskasu ga al’umma ba.

A cikin shirin nasu zakuji ra’ayoyin jama’a da dama da bai dace ana haskaka fina-finan ba a wannan lokaci, sabida yadda rashin tsaro yayi yawa musamman ma a yankin Arewacin Nageriya.

Domin kuji yadda shirin nasu ya kasance sai ku kallia bidiyon dake kasa.

Sannan kuma muna bukatar ku danna alamar subscribe domin samin wasu shirye shiryen masu ako da yaushe.

Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.

Ku karanta wannan labarin

Gaskiyar labari game da soyayyar Sheikh Isah Ali Pantami da jarumar kannywood Hafiza Aliyu Gabon

Ku karanta wannan labarin

Yanzu Gaskiya Ta Bayyana Akan Maganar Soyayya Malam Isah Ali Pantami Da Hadiza Gabon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button