Bikin Dan Shallah Da Yar Lukuti Da Ya Dau Hankulan Mutane A Kafar Sadarwa

Wani Al’amari Mai Ban Mamaki Da Ya Dauki Hankulan Mutane A Kafar Sadarwa Ta Yadda Wasu Hotunan Bikin Dan Shallah Matashi Da Yar Lukuti Yayi Yawo Kamar Yaddda Wani Shafin Na Intagram Mai Sunan Arewa Family Weeding Suka Wallafa Shi Kamar Haka

Saide Mutane Sun Cika Da Mamaki Ta Yadda Matashin Ya Aureta Duba Da Yadda Matasa Suka Dauki Kansu A Halin Yanzu

Shin Mai Karatu Zamu So Kaya Yiwa Wayannan Matasan Fatan Alkairi Game Da Auren Da Zasuyi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button