Advertisement

Cin Mutunchin Da Wata Soja Tayiwa Wannan Budurwar Abun Ya Tayar Da Hankali

A Wata Guntun Bidiyo Da Take Yawo A Kafafen Sada Zumunta Munga Yadda Wannan Budurwar Mai Sanye Da Kayan Dalibai Na Jami’ar Karshe Na Durkushe Ita Kuma Tana Dauko Ruwan Kwatami  Tana Zuba Mata.

Duk Da Ba’a San Dalilin Dayasa Wannan Sojar Ta Dauki Wannan Mataki Ba Sai Dai Mutane Da Dana Suna Ganin Kamar Abun Bai Dace Ba Duba Da Shi Dan Adam Abune Na Girmamawa Ba Cin Mutunchi Ba.

A Wani Rohoto Da Muka Samu Rundunar Sojojin Nigeria Ta Fitar Da Sanarwa Sannan Kuma Ta Tabbar Da Cewa Lamarin Ya Auku Ne Calabar Jihar Cross Rivers, sannan Rundunar Sojojin Nigeria Tace Tayi Alla-wadai Da Dabi’ar Sojar Sannan Kuma Ta Saba Doka Ta Bangaren Kyawawan Dabi’u.

Baya Da Haka Rundunar Tace Zata Gudanar Da Bincike Sannam Kuma Idan Aka Gano Budurwar Bata Da Laifi Za’a Zartarwa Da Sojar Hukunchin Daya Dace.

Sannan Ta Bawa Budurwar Mai Yiwa Kasa Hidimar Hakuri Akan cin Mutunchin Da Akayi Mata.

Bayan Faruwar Wannan Lamari Tuni Kafafen Sada Zumunta Suka Dauki Zafi Ganin Cewa Sojoji Sunayin Hukunchin Daya Sabawa Kundim Tsarin Mulkin Kasa.

Tare Da Bawa Magabata Da Hukumomi Shawara Akara Kula Da irin Hukunchin Da Akeyiwa Mutane Idan Sun Aikata Laifi.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari, Munaso Ku Danna Alamar Kararrwa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan:

‘Yan Okada Sun Kashe Wani Jami’in Dansanda A Jahar Legos Maisuna kazeem S Abonde

 

Ku Karanta Wannan:

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta kama wani tsohon dan majalisar jihar, Mr Joseph Adegbesan da wasu mutane 2 da ake zargin ‘yan kungiyar asiri

 

Ku Karanta Wannan:

Gwamnatin Barno Zata Hada Kai Da FG Wajan Amfani Da Mika Wuyan Yan Boko Haram

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button