inji Ubanki Zuwa Kasuwar Rimi Yafi Zuwa Dubai – Yanzu Rigima Ta Barke A Tsakanin Yam Matan Kannywood

Idan Baku Manta Ba A Kwanakin Baya Jaruman Kannywood Musamman Yam Mata Sukayi Ta Yankar Biza Suna Zuwa Kasar Dubai  Domin Yawon Bude Ido.

Sai dai Abun Ya Zamto Kamar Ya Tayar Da Kura Domin Kuwa Ta dalilin Wannan Yawo Dasuke Ne Yasa Jarumar Film Din Hausa Ta Fusata Tare Da Cewa Wannan Kauyanchine Bai Dace Suna Irin Wannan Al’amari Ba Duk Inda Sukaje Sai Dun Dauki Hoto.

Jarumar Da Tayiwa Jaruman Wannan Kalami Itace Rashida Mai Sa’a Ta Wallafa Wasu Gajerun Bidiyoyi A Shafinta Na Instagram Yadda Take Cewa Ita Wallahi Tafi Son Zuwa Kasuwa Rimi Akan Zuwa Dubai.

Domin Dubai Ta Zamto Mata Tamkar Gida Kowanne Lokaci Zata Iya Zuwa Ga Bidiyon Dai Sai Ku Kalla Domin Ku Ganewa Idonku Kamar Yadda Hausawa Suke Cewa Gani Ya Kori Ji.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’yoyinku Akan Wannan bidiyo Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe.

Ku Karanta Wannan:

Tofah Bayan Mutuwar Auren Sani Danja Da Mansurah Isah Yanzu Suke Bayyana Nadamar Rabuwar Auren Nasu

 

Ku Karanta Wannan:

Tirkashi Anbayyana Dalilin Dayasa Hadiza Gabon Take So Ta Auri Malam Isah Ali Pantami

 

Ku Karanta Wannan:

Zan iya Daina Harkar Film Idan Malam Isah Ali Pantami Zai Aureni Cewar Hadiza Gabon

Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button