Masha Allah: Zafafan jaruman masana’antar kannywood mata da sukayi fice wajan kama da iyayensu mata

Jerin jaruman masana’antar kannywood mata guda goma sha daya (11) wadanda suke kama da iyayensu Mata.

A yau ne zaku jerin jaruman kannywood mata wadanda suke kama da iyayensu wanda suka dauki hankulan jama’a da dama, kamar yadda zaku gani a cikin wata bidiyo da tashar Arewa package Tv ta wallafa.

Dama hausawa suna fadin cewa kyawun dan kwarai ya gaji ubabsa, sai kuma aka sami wadannan shahararrun jaruman wanda sukayi fice a masana’antar kannywood, wanda duk wanda ya tsaya ya kalli wadannan hotunan nasu zai babbatar da cewa suna kama da iyayen nasu mata.

Domin ganin wadannan hotunan nasu sai ku kalli bidiyon dake, sannan kuma muna bukatar ku danna alamar subscribe domin zakuna samin sabbin labaranmu a koda yaushe.

Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.

Ku Karanta Wannan:

inji Ubanki Zuwa Kasuwar Rimi Yafi Zuwa Dubai – Yanzu Rigima Ta Barke A Tsakanin Yam Matan Kannywood

 

Ku Karanta wannan:

Tofah Bayan Mutuwar Auren Sani Danja Da Mansurah Isah Yanzu Suke Bayyana Nadamar Rabuwar Auren Nasu

 

Ku Karanta Wannan:

Allahu akbar: Jaruman masana’antar kannywood guda (6) wanda suka rasu aka rasa wadanda zasu maye wajansu

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button