Tirkashi Yadda Miji Ya Kama Matarsa Tana Turawa Tsohon Saurayinta Hotunanta Na Tsiraichi

A Wani Labari da Muka Samu Daga Shafin Apa Hausa Na Facebook Munga Sun Wallafa Yadda Wani Miji Ya Kama Matarsa Tana Turawa Tsohon Saurayinta Hotunanta Na Tsiraichi.

Lamarin Ya Auku Ne A Jihar Anambra Yadda Mijin Matar Ya Kamata Tana Turawa Saurayinta Hotunan Tsiraichinta Ta Whatsapp.

Daga Karshe Mijin Nata Yayi Mata Saki Uku Yace Taje auri Wancan Din Wanda Take Turawa Hotunan Nata.

Kuma irin Wannan Lamarin Yana Faruwane A Yanzu Yadda Wayar Zamani Ta Yawaita Sannan Kuma Fasadi Da Rashin Tsoron Allah Yayi Yawa, Domin Kuwa Kana Iya Samun Babbar Mace Tana Soyayya Da Saurayin Data Haifeshi.

Wannan Lamarin Yakai Gwamnati Ta Shigo Ciki Duk Da Hakan Bai Haramta Ba Sai Dai Badakalar Da Ake Shiyake Kawo Nakasu Ga Abun, Domin Kuwa Idan Za’a ce baki Da Aure Duk Shekarunki Idan Kina Soyayya Da Karamin Saurayi Ba Laifi Bane.

Amma Sai Kaga Mace Da Aurenta Kuma tana Bibiyar Wasu Samarin Musamman A Kafafen Sada Zumunta Wanda Abun Bazai Zamto A Zahiri Ba Kuma Babbar Matsala Itace Yawanchi Samarinmu Na Yanzu Yan Iskane.

Suka Iya Kulla Alakar Soyayya Da Mace Musamman Matar Aure Domin Tana Tura Musu Hotunanta Na Tsiraichi.

To itama Wannan Matar Iftila’in Daya Fada Mata Kenan Har Allah Ya Toni Asirinta, Allah Ya Kyauta, Allah Ya Karemu Daga Sharrin Zuciya Ameen.

Ku Karanta Wannan:

Abubuwa Uku Da Bikin Yusuf Buhari Da Zahrah Nasir Ado Yabar Tarihi A Nijeriya A Shekarar 2021

 

Ku Karanta Wannan:

Tofah Bayan Mutuwar Auren Sani Danja Da Mansurah Isah Yanzu Suke Bayyana Nadamar Rabuwar Auren Nasu

 

Ku Karanta Wannan:

Tonon asiri: Anyi ram da mawakin da yayiwa jarumar Maryam Yahaya sammu harta kwanta rashin lafiyar da takusa mutuwa

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Badakala Da Take Faruwa, Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button