Advertisement

Tofah Bayan Mutuwar Auren Sani Danja Da Mansurah Isah Yanzu Suke Bayyana Nadamar Rabuwar Auren Nasu

Idan Baku Mantaba A Kwanakin Baya An Tattauna Batun Mutuwar Auren Sani Danja Da Mansurah Isah Yadda Har Alamu Suka Bayyana Basa Tare.

Duk Da Dai Jaruman Guda Biyu Sun Kasance Wadanda Suka Ajiye tarihi A Masana’antar Domin Wannan Auren Nasu Shine Kusan Na Farko Da Jarumi Ya Auri Jaruma.

Baya Da Haka Sun Dauki Sama Da Shekara Goma Batare Da Anji Rabuwar Kansu Ba, To Sai Dai Wani Bincike Da Mukayi Yatabbar Mana Dacewa Auren Jaruman Ya Mutu.

Baya Da Haka Munso Muji Ta Bakin Daya Daga Cikinsu Domin Jin Dalilin Rabuwar Auren, Amma Hakan Bai Samu Ba Duba da Yanayin Aiki Da Jaruman Sukeyi Ko Kuma Basason Duniya Tasan Halin Da Ale ciki.

Amma Akwai Wata Gajeriyar Wallafa Jaruma Mansurah Isah Tayi A Shafinta Na Instagram Wanda Ya Bayyana Aurensu Da Sani Danja Baya Nan, Ma’ana Ya Mutu Abun Ya Faru Ne Gabanni Samun Matsalar Auren Nasu Bayan Jarumar Ta Wallafa Hakan Ne Ta Goge Rubutun Amma Sai Da Wakilin Mujallar Film Yayi Yunkuri Samun Rohoton.

Ga Wata Bidiyo datayi Karin Haske Game Da Maganar Rabuwar Auren Jaruman Biyu.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci , Sannan Munaso ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan:

Tofah Yanzu Hajjara Usman Ta Bayyana Wani Sirri Akan Dukkan Jaruman Kannywood

 

Ku Karanta Wannan:

Nayi babbar sa’a kan harkata ta fim wanda ba kowace jarumace ta isa ta sami wannan sa’ar ba, cewar jaruma Fati shu’uma

 

Ku Karanta Wannan:

Tonon asiri: Anyi ram da mawakin da yayiwa jarumar Maryam Yahaya sammu harta kwanta rashin lafiyar da takusa mutuwa

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button