Ummi Rahab Ta Dauki Darasi Daga Wajen Maryam Yahaya Da Ta Kusa Tafiya Marzaku

Game Da Cece kucen Da Akeyi Kan Jaruma Mai Tasowa Ummi Rahab Al’umma Da Dama Sun Karkata Kan Ganin Wannan Darbarwa Da Taki Ci Taki Cinyewa Duk Da Wasu Na Ganin Kamar Jarumar A Matsayin Wacce Bata Kyauta Ba A Wani Bangaren Kuma Wasu Na Ganin Bata Da Laifi Inda Har Kullum Dumbin Masoyanta Karuwa Suke Musamman A Shafukan Sada Zumunta
Saide A Yau Munci Karo Da Wani Hannu Ka Mai Sanda Da Akayiwa Jarumar A Shafin Demokradiyya Dake Facebook Kamar Haka
Daga Karshe Muna Fatan Wannan Sakon Ya Isah Kune Wannan Jarumar.
Ku Karanta Wannan:
inji Ubanki Zuwa Kasuwar Rimi Yafi Zuwa Dubai – Yanzu Rigima Ta Barke A Tsakanin Yam Matan Kannywood