‘Yan Okada Sun Kashe Wani Jami’in Dansanda A Jahar Legos Maisuna kazeem S Abonde

An kashe wani mukaddashin sifritandan dan sanda na Najeriya wato DPO mai suna Kazeem S Abonde yayin arangama tsakanin ‘yan sanda da ‘yan Okada a yankin Ajao da ke jihar Legas.

A yammacin yau munsamu saban rahoto Daga daya daga Cikin mane ma labaranmu na Dalatopnews Dake Jahar Legos Wanda ya tabbatar Mana da mutuwar wani DPO.

Rahotanni sun ce lamarin ya auku ne yayin da ya jagoranci wata tawagar jami’ansa don tarwatsa matukar babura masu kafa biyun da aka fi sa da ‘yan Okada da ke tare hanya.

Jaridar Daily Post Nigeria ta ce yayin hargitsin ne jami’ansa suka watse don buya, lamarin da ya sa abokan fadan nasu suka cim ma sa.

An kone motocin ‘yan sanda biyu a yayin rikicin.

Kafin rasuwarsa shine DPO din Ajangbadi.

RELATED:

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta kama wani tsohon dan majalisar jihar, Mr Joseph Adegbesan da wasu mutane 2 da ake zargin ‘yan kungiyar asiri

Ministan sadarwa da tattalin arzikin Isa Pantami ya ce nan da watan Janairu 2022 za a fara amfani da 5G

An Jefa wani Jariri A Sokawe Na Bandaki A Cikin Garin Hadejia Jihar Jigawa

Gwamnatin Barno Zata Hada Kai Da FG Wajan Amfani Da Mika Wuyan Yan Boko Haram

Ku Budewa Yan Ta’adda Wuta Koda Sun Shiga Cikin Mutane Cewa Gwamna Masari

Hajiya Aishatu Adamu Jagorar (NYSC) Ta Shawarci Matasa Na (NYSC) Da suyi Hakuri Su Zauna A Cikin Jahar Jigawa

To sadai mice Allah Ya kyauta 

Kuna tare Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews ku kasance tare Dani a Koda yaushe Domin samin labar duniya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button