Yanzu Gaskiya Ta Bayyana Akan Maganar Soyayya Malam Isah Ali Pantami Da Hadiza Gabon

Kamar Yadda Kafafen Yada Labarai Suka Dauki Jita-jita Suna Yadawa Wanda Batada Makama Ko Kuma Tushe Akan Soyayya Malamin Addini Isah Ali Pantami Da Hadiza Gabon.

Sai Dai A Wani Dogon Bincike Da Mukayi Mun Tabbar Da Wannan Al’amari Bai Faru Ba Domin Kuwa Bamu Ga Wata Alama Ko Wani Rubutu Da Ya Bayyana Gaskiya Akan Wannan Lamari Sai Dai Shaci Fadi Na Sauran Yan Jarida.

Duk Da Wannan Ba Wani Abu Bane Sai dai Abun Ya Zamto Na Cece Kuce Domin Kuwa Hakan Yaso Ya Janyowa Jarumar Zagi Ta Sanadiyyyar Wannan Jita-jita.

Baya Da Haka dalilin Dayasa Mutane Sukeyin Bakaken Maganganu Akan Jarumar Shine, Ganin Yadda Sunan Wasu Jaruman Kannywood Din Ya Bachi Sakamakon Kirkirar Abunda Basuyi Ba Ana Danganta Musu.

Wannan Shiyasa Wasu Suke Zaton Kamar Hakane Yanzu Zamu Bayyana Muku Bidiyon Yadda Tashar Tsakar Gida Tayi Bayani Akan Wannan Jita-jita.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Batu Da Ake Yadawa Akan Wadannan Mutane Guda Biyu Malam Isah Ali Pantami Da Hadiza Gabon.

Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan:

inji Ubanki Zuwa Kasuwar Rimi Yafi Zuwa Dubai – Yanzu Rigima Ta Barke A Tsakanin Yam Matan Kannywood

 

Ku Karanta Wannan:

Tirkashi Anbayyana Dalilin Dayasa Hadiza Gabon Take So Ta Auri Malam Isah Ali Pantami

 

Ku Karanta Wannan:

Gaskiyar Magana Akan Auren Hadiza Gabon Da Malam isah Ali Pantami

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button