A’isha Dan Kano Tatafi Ta Dawo zee Dan Kano Na Shirin Maye Gurbin Mahaifiyarta

A safiyar yaune mukaci Karo da wani karamin bidiyo dayake yawo a akfar Sara zumunta Instagram.
Kamar yadda bayan Rasuwar marigayi Rabilu musa dan sa mai suna Hannafi Rabi’u ya maye gurbin sa alamu na nuna Mariyagayiya Aisha dan Kano ma zata iya samun mai gadon ta idan hali yayi.
A yan kwana kinna wasu video suka fara yawo a shafukan Instagram da tiktok na wata matashiya mai tsananin kama da Aisha dan kano da ke kwai khayon murya ta, tana motsin bakin ta yadda zaka ga kamar ita take maganar wanda akasari anfi yin shi a tiktok.
Kamannin wannan matashiya Mai suna Zee Dankano da margayyar yake kama, wannan bidiyo da ta saki ya dau hankula wanda hakan yasa ake mamaki sai dai kuma bincike ya tabbatar da ‘ya ce ga margayyar.
zaku iya kallon Bidiyon wakar data saki a kasan wannan rubutun 👇👇👇👇👇👇👇👇
https://www.instagram.com/p/CUK-Bo1stZ8/?utm_medium=copy_link
KU KARANTA WANNAN:
Tirkashi Yadda Miji Ya Kama Matarsa Tana Turawa Tsohon Saurayinta Hotunanta Na Tsiraichi
Kada kumanta Kuna tare da A.Usman Ahmad A wannan shafin na Dalatopnews kada kumanta kudanna alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.