Daular Duniya Bidiyan Yadda Aka Kai Kayan Laifen Zahra Bayero Daga Iyalan Shugaban Kasa Buhari

Wani Al’amari Daya Dauki Hankulan Mutane Bayan Bikin Yusuf Buhari Ta Yadda Aka Kai Lefansa Gidan Mai Martaba Sarkin Bichi
Inda Akaga Akwati Biyu Cika Makil Da Zinarai Shikwai Kudu Cikai Yace Da Tsabar Kudin
Ku karanta Wannan Labarin
Abubuwa Uku Da Bikin Yusuf Buhari Da Zahrah Nasir Ado Yabar Tarihi A Nijeriya A Shekarar 2021
Kalli Bidiyin Mawakiyya Di’ja Tana Sallah Inda Ya Bawa Mutane Mamaki Sosai
Wanda Haka Yayi Sanadiyar Mutane Suka Fara Kukawa Akan Kullum Ana Cewa Kasa Babu Kudi Amma Sai Kashi Da Yace Bikin Dan Masu Uwa Dakine Kudi Yayi Magana Amma Hausawa Na Cewa Gani Ya Kori Ji Saiku Shiga Cikin Bidiyan Kasa Domin Gani Bidiyan Kaiwa Kayan Kai Tsayai
Shin Masu Sauraro Zamu So Jin Ra’ayoyinku Game Da Wannan Al’amari.