inji Ubanwa Yace Da Tuni Kannywood Ta Lalace Ba Domin Affakallahu Ba Cewar Bello M Bello

Fitaccen Jarumi A Masana’antar Kannywood Bello M Bello Ya Karyata Wata Jita-jita Da Ake Yadawa Akan Lalacewar Masana’antar Kannywood.

Jarumin Ya Wallafa Wani Gajeren Bidiyo A Shafinsa Na Instagram Yadda Yake Bayyanawa Mutane Cewa Masu Cewa Da Tuntuni Masana’antar Kannywood Ta Lalace Ba Domin Affakallahu Ba Karya Suke.

Domin Kuwa acikin Bidiyon Jarumin Yake Cewa ita Tafiya Ko Da Mutum Ko Babu Idan Allah Yasa Zata Dore To Babu Makawa Sai Ta Dore Idan Kuma Allah Yasa Zata Rushe Ko Mutanen Duniya Ne  A Tafiyar Sai Ta Lalace.

Sannan Ya Kara Jan Kunnen Mutane Akan Yada Jita-jita Akan Abubuwan Da Basu Sani Ba, Domin Hakan Yakan iya Kawo Cece-kuce Sosai A Kafafen Sada Zumunta Kuma Yana Iya Kawowa Wani Tashin Hankali.

Ga Bidiyon Nan Sai Ku Kalla.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Bayani Na Wannan Jarumin A Masana’antar Kannywood Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode Da Kasancewa Damu Da Kukayi.

Ku Karanta Wannan:

Rigima na shirin barkewa tsakamin Darakta Falalu a Dorayi da Afakallah kan dokar hana haska fim na ta’addanci

 

Ku Karanta Wannan:

A’isha Dan Kano Tatafi Ta Dawo zee Dan Kano Na Shirin Maye Gurbin Mahaifiyarta

 

Ku Karanta Wannan:

Bazan taba mantawa da abin alkairin da darakta Abdul Amart mai kwashewa ya yimin ba tare da iyalaina, cewa jarumi Bello Muhammad Bello

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button