Innalillahi wainna’ilaihir raji’un Asafiyar yau Mika tsinkayi wani mummunan al’amari a jihar jigawa birniwa local government.

Innalillahi wainna’ilaihir raji’un Asafiyar yau Mika tsinkayi wani mummunan al’amari a jihar jigawa birniwa local government.
A yaune 25/9/2021
Around about na birniwa Tasha Wanda akafi sani da railway crossing na birniwa Tasha jigawa State birniwa local government aka samu wani mummunan hatsari na mota.
Motar ta taso daga bauchi state daga karamar humar katagun dake jihar bauchi mutanan dake cikin motar suna kan hanyarsu tazuwa kuka dabo dake yankin birniwan Wanda allah ya kaddaramus hatsari. Allah yaji kansu yagafarta musu ameen muma idan tamu tazo Allah yasa mucika da Imani ameen .
Kada kumanta kudanna alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar sanarwar shirye shiryanmu masu kayatarwa
KU KARANTA WANNAN:
Daular Duniya Bidiyan Yadda Aka Kai Kayan Laifen Zahra Bayero Daga Iyalan Shugaban Kasa Buhari
A’isha Dan Kano Tatafi Ta Dawo zee Dan Kano Na Shirin Maye Gurbin Mahaifiyarta
Kotu Zatayi Hukunci Kan Karar Da Sarki Muhammad Sunusi Yakai Gwamnatin Kano
Kucigaba da bibiyarmu Kai tsaye ashafinmu na Dalatopnews Kuna tare dani A.Usman Ahmad failed da labaran Duniya.