Kotu Zatayi Hukunci Kan Karar Da Sarki Muhammad Sunusi Yakai Gwamnatin Kano

Wani Labari Da Ya Dau Hankula Kamar Yadda Wani Shafi Mai Suna Daily Nigerian Hausa Sukayi Wallafa Cewa Babbar Kotun Tarayya Dake Abuja Ta Sanya Ranar Alhamis Talatin Ga Watan Nuwamba Domin Yanke Hukunchi Kan Karar Da Sarkin Kano 14 Khalifa Muhammad Sunusi Ya Shigar Gabanta Yana Mai Kalubanatar Tsare Shi Da Akayi Bayan Da Aka Tube Shi Daga Kujerar Sarauta

A Ranar 12 Ga Watan Maris Shekarar 2020 Ne Mai Martaba Sarkin Kano Na 14 Khalifa Muhammad Sunusi Ya Shigar Gaban Babbar Kotu Tarayya Dake Abuja Yana Mai Karar Sifeton Yan Sanda Na Kasa Da Babban Daraktan Hukumar Tsaro Ta Farin Kaya SSS Da Kuma Gwamnatin Kano, KanTsareshi Da Akayi Inda Ya Nemi A Biya Masa Hakinsa

Tun Lokacin Kotu Tayi Hukunci Kan Cewar Tsare Sarkin Da Kuma Turashi Garin Loko Jihar Nasarawa,Kotun Ta Bada Umarnin A Saki Sarki Muhammad Sunusi Daga Tsarewar Da Akayi Masa A Jihar Nasarawa, Ta Kuma Bayyana Cewar Ba Da Daide Bane Aninda Akayi Masa

Ku Karanta Wannan

 

Tirkashi Yadda Aka Kama Wani Mutumi Yana Zinah Da Akuya

An Hana Sanya Matsatstsun Kayan Da Basu kamata Ba A Jami’ar Adekunle Ajasin Ta Jihar Ondo

 

Tun Lokacin Dai Ake Cigaba Da Shariar Kawo Wannan Lokacin Da Kotun Ta Sanya Ranar Da Zata Yi Hukunci Na Karshe.

Ku Karanta Wannan

Tirkashi wani kamfanin isra’ila Dake Sarrafa Fara Zuwa Alawoyi Da Wasu Nau’in Abinci Ya Janyo Wani Abu.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button