Nasha Gamuwa Da Masu Sha’awar Lalata Dani A Kannywood Cewar Nafisa Salisu Jarumar Macen Sirri

Nafisa Salisu Wata Jaruma Ce A Kannywood Wanda Ta Zamto Farkon Shigowa Acikin Wani Film Mai Suna (MACEN SIRRI) Ta Amsa Wasu Tambayoyi Ayayin Hirarta Da Yan Jarida Kamar Haka.

Jarumar Wadda Akeyiwa Lakabi Da Sarauniya Acikin Film Din Mai Suna Macen Sirri Ta Amsa Tambayoyi Dayawa Wanda Zamu Kawo Muku A Takaice Yadda Har Tabayar Da Amsar Cewa Akwai Mutane Da Dama Wadanda Suka Nuna Sha’awarta A Yayin Shigowarta.

Da Farko An Tambayeta Wacece Nafisa Salisu?

Nafisa Salisu Tace To Ni Dai An Haifeni A Garin Kano, Sannan Nayi Firamare Gami Da Sikandare A Unguwar Hotoro, Sannan Ta Kara Dacewa Iyayen Ba ‘Yan Jihar Kano Bane ‘Yan Jihar Kogi Ne Wanda Sunzo Kano Ns Domim Kasuwanchi Sai Sukayi Zamansu Anan,  Asali Ni Yaren igalace.

Ta Hannun Wani Jarumi Kika Shigo Harkar Film?

Nafisa Salisu Tace Ni Gaskiya Ta Hannun Jarumin Dana Shigo Shine Ali Gumzak Shine Yayi Min Silar Shiga Masana’ntar Kannywood.

Kasancewarki Sabuwar Jaruma A Masana’antar Kannywood Shin Kin Taba Haduwa Da Wani Kalubale a Farko?

Nafisa Tace Eh Ai Kasan Shi Wajen Aiki, ko Kuma Sana’a Matukar Akace Kai Bako Ne Toh Dole Da Kalubale.

Au Kina Nufin Kin Hadu Da Mutanen Banza Kenan?

Nafisat Tayi Dariya Tace Eh Gaskiya Farkon Shigowata Nasha Haduwa Da Masu Sha’awata, Amma ni Ban Biye Musu Ba Gaskiya Saboda Ita Rayuwa Dama Haka Take Dole Sai Ansamu Kalubale A Farko.

Da Wanne Film Kika Fara?

Nafisa Salisu Tace Film Dina  shine Asiya Wanda Global Times Ta Dauki Nauyi a 2019 Wannan Shine Film Din Dana Farayi Sauran Kuma Bidiyon Waka Ne Sai Wannan Fim Din Mai Dogon Zango Wato Macen Sirri.

Zamu So Mu Karbi ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Hira Da Akayi Da Jarumar Nan Muna So ku Danna Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan:

Yadda Rahma Sadau Ta Samu Lambar Yabo Yayin Da Take Ziyara Makarantar Integral University Ga Daliban Nijeriya

 

Ku Karanta Wannan:

Zamu Dauki Mummunan Mataki Akan Abunda Akayiwa Adam A Zango

 

Ku Karanta Wannan:

Bazan taba mantawa da abin alkairin da darakta Abdul Amart mai kwashewa ya yimin ba tare da iyalaina, cewa jarumi Bello Muhammad Bello

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button